Welcome, Guest: Join Earboard Forum / LOGIN! / Advertise / Contact UsStats: 43631 members, 38256 topics. Cached on: Sunday, 6th October 2024 HOMEGENERALEDUCATIONNEWSMusicTECHNOLOGY |
JAMB 2019/2020 Hausa Syllabus | Download or View the PDF here |
---|
(0) (Reply) (Create New Topic) (Go Down)
JAMB 2019/2020 Hausa Syllabus | Download or View the PDF here by Blogger: 10:25 pm On December 13, 2018 |
JAMB 2019/2020 Hausa Syllabus |
Download or View the PDF here This is to inform all JAMB candidates offering Hausa that the new Syllabus for 2019/2020 Jamb exam is out. Candidates can download or view the pdf format here. The Unified Tertiary Matriculation Examination syllabus for Hausa is designed to prepare the candidates for the Board’s examination. The following are what this syllabus strives to achieve:
The syllabus covers the following areas:
ADABI (LITERATURE) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusMAGANGANUN AZANCI (FOLK SAYINGS) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya: i. tantance sigogi da bayyana hanyoyin amfani da su. CONTENT Irin su take da kirari da habaici da zambo da karin magana da kacici-kacici WAƘOƘI NA BAKA (ORAL SONGS) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya: i. tantance ire-iren waƙoƙin baka. CONTENT (a) ire-irensu na fada da na jamaa da na maza da na shaawa da sauransu. WASANNIN KWAIKWAYO NA GARGAJIYA (TRADITIONAL DRAMA) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya: i. tantance nauoin waƙoƙin aiki. i. tantance sigogin wasannin kwaikwayo na gargajiya. CONTENT (a) Na yara: i. ire-iren su langa da wasan yartsana da tashe da wasan gauta da dokin
kara da (b) Na manya: i. ire-iren su yan kama da kalankuwa da hoto da wowwo da tashe, da
sauransu. ZUBEN BAKA (NARRATIVES) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya: i. tantance nau oin zuben baka. CONTENT Irin su tatsuniya da almara da hikaya da ƙissa da tarihi. WAƘA (POETRY) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne masu ɗaukar jarabawa su iya: i. fahimtar jigo da salo da siga da zubi wajen nazarin zaɓaɓɓiyar waƙa. CONTENT Waƙoƙin Muazu Haɗeja. WASAN KWAIKWAYO (DRAMA) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne masu ɗaukar jarabawa su iya: i. tantance yanayin wurin wasa da jigo da salo da yan wasa da siga da
tsarin CONTENT Kulɓa Na Ɓarna. ZUBE (PROSE) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne masu ɗaukar jarabawa su iya: i. tantance siga da tsari da jigo da salo da taurarin cikin littafin zube ALADU (CULTURE) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusBUKUKUWA DA WASANNI (CULTURAL FESTIVITIES) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya: i. zayyana ire-iren wasanni da bukukuwan Hausawa. CONTENT (a) na addini (religious) irin su bikin salla da takutaha (sallar gani) da
cika-ciki da saukar karatu. CAMFE-CAMFE DA BAUTA (TRADITIONAL BELIEFS AND WORSHIP) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya: i. tantance ire-ire da hanyoyin aiwatar da su. CONTENT (a) camfe-camfe irinsu kangida da camfi, da kambun baka. KAYAYYAKIN BU?ATUN RAYUWA (MATERIAL CULTURE) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya: i. tantance kayayyakin buƙatun rayuwar Bahaushe. CONTENT (a) na buƙatun cikin gida (household) tufafi da karikitan cikin gida. MAGUNGUNAN GARGAJIYA (TRADITIONAL MEDICINE) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya: i. karkasa ire-iren magunguna. CONTENT (a) ire-irensu na gargajiya: sassaƙe-sassaƙe da sauyoyi da na gari da na
ruwa. RAYUWAR HAUSAWA (HAUSA RITE DE PASSAGE) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya: i. bayyana aladun da ke tattare da ɗaukar ciki har zuwa samartaka. CONTENT (a) Haihuwa (birth) ɗaukar ciki da goyon ciki da haihuwa da shayarwa da
aladun makon haihuwa da wanka da ɓanti da yaye da kaciya da samartaka. SANAOIN GARGAJIYA (TRADITIONAL OCCUPATIONS) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya: i. tantance ɗabiun masu sanaa. CONTENT (a) ire-irensu noma da ƙira da jima da kasuwanci da wanzanci da sassaƙa da
farauta da dukanci da saƙa da kitso da rini da fawa da fafar ƙorai, da
sauransu. SARAUTUN GARGAJIYA (TRADITIONAL AUTHORITY) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya: i. zayyana su ta fuskar ire-iren muƙamai. CONTENT (a) ire-irensu sarki da hakimai da dagatai da masu unguwanni. ZAMANTAKEWA (SOCIAL INSTITUTIONS ) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Lallai ne waɗanda za su rubuta jarabawa su iya: i. bayyana tsarin dangantaka da maamala tsakanin iyali. CONTENT
HARSHE (LANGUAGE) JAMB 2019/2020 Hausa Syllabusposted on November 20, 2017 ƘAIDOJIN RUBUTU (ORTHOGRAPHY)OBJECTIVES Candidates should be able to: i. recognize the basic Hausa orthographical rules. CONTENT Alphabetization; spelling; rules of word merger and division; punctuation, paragraphing; all in line with standard Hausa. ƘIRAR KALMA (MORPHOLOGY) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Candidates should be able to: i. explain the inflectional processes in Hausa word formation. CONTENT (a) roots and stems. AUNA FAHIMTA (COMPREHENSION) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Candidates should be able to: i. read written Hausa texts. CONTENT Contextual questions from short unseen passages of about 200 words. FASSARA (TRANSLATION) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Candidates should be able to: i. translate proverbial and idiomatic expression and new words from English
to Hausa. CONTENT (a) Ire-iren fassara. GININ JUMLA (SYNTAX) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Candidates should be able to: i. analyse the process governing word combination to form phrases; clauses
and sentences in Hausa. CONTENT JAMB 2019/2020 Hausa Syllabus (a) word classes e.g. nouns, pronouns, verbs, adverbs, adjectives,
prepositions, conjunctions, interjections and ideophones. MAANA (SEMANTICS) JAMB 2019/2020 Hausa SyllabusOBJECTIVES Candidates should be able to: i. analyse the mechanisms of generating meanings in Hausa. CONTENT (a) lexical aspects of word meaning e.g. ambiguity, synonymy and antonymy. TSARIN RUBUTUN INSHAI (COMPOSITION/LETTER WRITING TECHNIQUES)OBJECTIVES Candidates should be able to: i. acquire the knowledge of the techniques of composition writing in Hausa. CONTENT Tsarin Rubutun Inshai (Composition/Letter Writing Techniques). TSARIN SAUTI (PHONOLOGY)OBJECTIVES Candidates should be able to: i. analyse the process of sound production and combination of sounds to form
meaningful words in Hausa. CONTENT
RECOMMENDED TEXTS JAMB 2019/2020 HAUSA SYLLABUS Galadanci, M.K.M (1976) Introduction to Hausa Grammar, Zaria: Longman Jaju, M.H. (1980) Rayayyen Nahawun Hausa, Zaria: NNPC Muhammad, Y.M. (2005) Fassarar Hausa, Zaria: ABU Press Sani, M.A.Z., et al (2000) Exam Focus: Hausa Language, Ibadan UP Plc Skinner, N. (1977) Grammar of Hausa, Zaria: NNPC Yahaya, I.Y. et al (1992) Darussan Hausa 1- 3, Ibadan, UP Plc B. ADABI DA AL’ADU (LITERATURE AND CULTURE) Bichi, A.Y. (1979) Wakokin Bikin Aure, Lagos: Nelson Dangambo, A. (1984) Rabe – Raben Adabin Baka da Muhimmancinsa Ga Rayuwar Hausawa, Kano: TPC. Gusau, S.M. (1991) Makada Da Mawa kan Hausa, Kaduna: Fisbas Media Service Ibrahim, M.S. (1977) Kowo Ya Sha Kida, Zaria: Longman Madauci, I. et al (1992) Hausa Customs, Zaria: ABU Press Umar, M.B. (1977) Wasannin Tashe, Zaria: NNPC C. Kamusai (Dictionaries) Bargery G.P. (1951) A Hausa – English Dictionary and English-Hausa Vocabulary London: OUP Newman, R.M. (1997) An English-Hausa Dictionary, Ibadan: Longman Newman and Newman (1977) Sabon Kamus Na Hausa Zuwa TUranci, Ibadan: UPL Skinner, N, (1993) Kamus Na Turanci Da Hausa, Zaria: NNPC CSNL: (2006) Kamusun Hausa Na Jami’ar Bayero ta Kano, Kano: Dab’in CSNL Wisdomline Pass at Once JAMB Tags: jamb ,Jamb 2019 Syllabus ,jamb 2019/2020 |
(0) (Reply)
Buy day old chicks and pault call 08162129070 / Admission Form,2022/2023 School of Mental Health Nursing, Enugu is out call (07055375980) / +256759549144 ,AFRICAN HERBAL TOP SELLING P***S ENLARGEMENT CREAM & P***S. /
(Go Up)
Sections: News (1) Technology Education (2) Earboard - Copyright @ 2016 - 2024 Forumer. All rights reserved. See How To Advertise. DMCA Content Removal. Disclaimer: Every member is solely responsible for anything that he/she posts or uploads on Earbaord. |